Ɗalibi zai yi karatu kyauta, yana daga gida, na tsawon shekara ɗaya, inda zai karanci maddoji 12, a cikin zangon karatu biyu, waɗanda suka yi nasarar gamawa; za a ba su takardar shaidar kammalawa ta Africa academy.
Wasu kwasai-kwasai ne da ake ilimantar da musulmai abin da ya shafi Addini, inda muke ɗaukar wani abu daga cikin abubuwan da ya wajaba kowane musulmi ya sani, sannan a ƙarshen kwas ɗin duk wanda ya ci jarrabawa; za a ba shi takardar shaidar kammalawa.
Ƙididdigar Africa academy
Single Courses
Ƙididdigar Africa academy
1
Yawan satifiket
1
Yawan kasashe
1
Yawan wadanda suka yi rijista
1
Yawan maza
1
Yawan mata
Masu koyarwa
Dr. Yusha_u Hanafi
Dr. Habeeb Tijjani Tahir
Shkh. Alkali Murtadha Al-Misry
Dr. Abdulƙadir Isma_il
Dr. Abubakar M. Birnin-Kudu
Shkh. AbdulMuɗɗalib Awwal Gusau
Dr. Nazifi Inuwa
Ra`ayin ɗalibai
5/5
Kwas ɗin nan yana da amfani, da sauƙi, ya sauƙaƙa mini fahimtar ilimin shari’ar Musulunci, kuma ya zaburar da ni, ta hanyar ba ni takardar shaidar karatun da ta dace, Allah Ya datar da ku, Ya kuma saka muku da alheri.
Ɗalibarku/ Makka Nur.
5/5
Cikin ɗan ƙanƙanin lokaci na fa’idantu sosai, na samu ƙarin ilimin addini ƙwarai da gaske. Allah Ya datar da ku, Ya kuma saka muku da alheri. .
Ɗalibarku, Sa’adatu Sa’id
5/5
Yayana ina matuƙar farin ciki, domin kwasa-kwasan nan sun ƙara mana ƙwarin guiwa, kuma suna taimaka mana wajen koyon addini, kuma muna kafa hujja a wajen da ya dace.