Kwasa-kwasan da ake da su

Diplomar Africa Academy

Diplomar Africa Academy

Ranar fara karatu: 20 October 2026

Diplomar Nazarin Musulunci: Ɗalibi zai yi karatu kyauta, yana daga gida, na tsawon shekara ɗaya, inda zai karanci maddoji 12, a cikin zangon karatu biyu, waɗanda suka yi nasarar gamawa; za a ba su takardar shaidar kammalawa ta Africa academy.

  • Enrolled students: 43997
TARIHIN MANZON ALLAH (S.A.W) 01

TARIHIN MANZON ALLAH (S.A.W) 01

Ranar fara karatu: 23 November 2026