Diplomar nazarin Musulunci

Diplomar Nazarin Musulunci: Ɗalibi zai yi karatu kyauta, yana daga gida, na tsawon shekara ɗaya, inda zai karanci maddoji 12, a cikin zangon karatu biyu, waɗanda suka yi nasarar gamawa; za a ba su takardar shaidar kammalawa ta Africa academy.

Ga kundi nan da yake cikakken bayani game da karatu a Africa academy. Zaku iya sauke shi ku karant.

Yi rijista yanzu

Abin da karatun ya ƙunsa

A wannan shekarar ta Diploma ɗalibi zai

karanta Shafuka
0
Ya kalli/saurari abin da ya kai awa
0
Ya amsa tambaya
0