0 of 20 tambayoyi completed
tambayoyi:
You have already completed the jarrabawa before. Hence you can not start it again.
jarrabawa is loading…
You must sign in or sign up to start the jarrabawa.
You must first complete the following:
0 na 20 tambayoyi an amsa su daidai
Lokacinka
Time has elapsed
Ka kai 0 na 0 ɗin maki, (0)
Earned Point(s): 0 of 0, (0)
0 Essay(s) Pending (Possible Point(s): 0)
Manufar tsarki shi ne a ƙara najasa.
Alwala rukuni ne wanda salla ba ta inganta sai da shi.
Ana lissafa jeranta wanke gaɓɓai cikin abubuwa ma su muhummanci a alwala.
Tsarkake tufa na daga cikin nau’in tsarkin zahiri.
Wanka bai zama wajibi ba a kan kafirin da yake son shiga musulunci.
Halarto da niyya yana shiga cikin siffar alwala.
Tsawon lokacin shafa a kan bandeji kwana 4 ne.
Wanke wuya na daga cikin nau’in kuskuren da ake yi a alwala.
Ya halatta a yi alwala da Ruwan sata.
Alwala wajibi ce ga wanda za iyi ɗawafi a Ka’aba.
Daga cikin sharuɗan alwala akwai……
Daga cikin ladubban biyan buƙata akwai…….
Daga cikin nau’ukan ruwa mai tsarki akwai…….
Daga cikin nau’ukan najasa akwai……
……. na daga cikin abin da mace take gane ta yi tsarki.
……. Ya haramta yayin biyan buƙata.
Banbancin dake tsakanin jinin haila dana istihala shi ne: Jinin haila…….
Daga cikin sunnonin fiɗira akwai….
Taimama na warwarewa idan……
Mace idan tana al’ada ba ya halatta ta shafi…..