0 of 50 tambayoyi completed
tambayoyi:
You have already completed the jarrabawa before. Hence you can not start it again.
jarrabawa is loading…
You must sign in or sign up to start the jarrabawa.
You must first complete the following:
0 na 50 tambayoyi an amsa su daidai
Lokacinka
Time has elapsed
Ka kai 0 na 0 ɗin maki, (0)
Earned Point(s): 0 of 0, (0)
0 Essay(s) Pending (Possible Point(s): 0)
Jakada tsakanin Allah Ta’ala da Annabinsa (S.A.W) wajen sauƙar wahayi shi ne…..
A cikin faɗin Allah Ta’ala: “Kuma Muka saukar da ruwa mai kwarara daga (hadari) da ya batse da ruwa” Magana mafi rinjaye a kan ma’anar (Hadari) a nan ita ce….
A faɗin Allah Ta’ala: “Yanzu ba mu sanya ƙasa (a matsayin) shimfiɗa ba” abin da ake nufi shi ne……
A faɗin Allah Ta’ala: “Lalle ranar hukunci ta kasance (rana ce) mai tsayayyen lokaci” Me ya sa aka kira wannan ranar da ranar ‘Hukunci’?
Hisabi a ranar ƙiyama zai kasance ne tsakanin aljanu, da kuma mutane ban da dabbobi
Faɗin “Ubangijin talikai” dalili ne a kan …..
Annabi (S.A.W) ya san ranar da za a yi tashin ƙiyama
A faɗin Allah Ta’ala: “Wasu zukata a wannan ranar a tsorace suke” Zukatan da ake nufi su ne…..
A faɗin Allah Ta’ala: “Ya kuma fitar da hasken hantsinta) An ambaci hantsi saboda…….
A faɗin Allah Ta’ala: “Na rantse da -mala’iku- masu fizgar -ran kafirai- mummunar fizga”. Allah Ya rantse ne da Mala’iku……
Yawaita yin zunubai yana dusashe hasken zuciya, ta kuma kashe basirarta har ta kasa ganin gaskiya.
Busa cikin ƙaho sau ɗaya take kasancewa.
Babban mai fassarar Alƙur’ani cikin sahabbai wanda Annabi (S.A.W) ya yi wa addu’a shi ne…
Tafsirin (Jami’ul Ahkam) ya yi fice wajen rashin yin ɓangarancin mazhaba, wanda mawallafinsa shi ne….
Daga ina ake samo ilimin Tafsiri?
Cikin abin da ka karanta: Tabbatar da cewa akwai sammai suna da yawa, an fahimci hakan ne a faɗin Allah Ta’ala
Wacce aya ce ta yi nuni da ƙa’idar da take cewa: (Haramci na faɗuwa saboda lalura)
……. su ne suka sauke abin da Allah Ya wajabta musu, kuma suka yi biyayya ga abin da aka umarce su , kuma suka nisanci abubuwan da ya haramta.
….. shi ne hucin tsananin sanyi da yake ƙona ƴan wuta, ko kuma ɗiwarsu .
Faɗin Allah: “Sakamako daga Ubangijinka, kyauta mai yawa” tana byanin cewa shiga Aljanna yana kasancewa ne da ….
Guri mai tsarkin da Allah (S.W.T) Ya yi wa Annabi Musa (S.A.W) wahayi sunansa ….
Daga cikin sunayen Alƙiyama da aka ambata a cikin suratun Nazi’ati akwai….
A faɗin Allah Ta’ala: “Da kuma masu zare ran muminai sassauƙar zarewa” ana nufin mala’ikun da suke fizgar ran kafirai da ƙarfi
A faɗin Allah Ta’ala: “Ranar da Ruhi da mala’iku za su tsaya sahu-sahu; (halittu) ba sa iya magana sai fa wanda (Allah) Mai rahama Ya yi wa izini, ya kuma faɗi abin da ya dace” wa ake nufi da ruhi a nan?
A faɗin Allah Ta’ala: “Wani littafi ne rubutacce, Makusanta suke halartar shi” su wa ake nufi da makusanta?
Wacce aya ce aka siffanta ta da cewa ita ce aya mafi girma a Ƙur’ani?
A faɗin Allah Ta’ala: “Mamallakin ranar sakamako” me hakan yake nufi?
Hanya madaidaiciya ita ce……
An siffanta Yahudawa da cewa……
Abin da Annabi (S.A.W) yake nufi da: “Ka sanar da shi Tawili” shi ne …..
Farkon matakin bayyanar ilimin Tafsiri ya kasance ne daga zancen Larabawa
Manhajin yin Tafsiri da riwaya ya ginu ne a kan bincike da nazari da zaƙulo sakamako gwargwadon iko
Kalmar “Addin” a cikin faɗin Allah Ta’ala “Maliki yaumiddin” tana nufin …..
Allah Ta’la Ya ba wa Annabi (S.A.W) ayoyin ƙarshe na suratul Baƙara daga…..
Daga cikin fa’idojin Ayatul kursiyyu…..
……. shi aka wakilta don kula da wuta
Wanda aka wakilta don busar ƙaho shi ne……
Wane ne ya ce: “Ni ne ubangijinku mafi girma”?
Sunan mala’ikan da yake karɓar rayuka?
A faɗin Allah Ta’ala: “Game da Labari mai girma” Labari mai girma shi ne……
Tafsiri a harshen Larabci yana nufin fayyacewa da bayyanawa.
Kuskure ne
Imam Asshaukani shi ne shugaban ma su tafsiri.
Mazhabobin malaman tafsiri sun taƙaita ne a mazhabin Tafsiri ta hanyar ruwaya.
Daga cikin sunayen suratul Fatiha akwai: Sab’ul Masani
Daga cikin darrusan da za mu ɗauka daga Faɗin Allah (S.W.T): “Kuma gare Ka kaɗai muke neman taimako” akwai taƙaita neman taimako ga Allah (S.W.T) shi kaɗai a cikin abin da babu wanda zai iya yin shi sai Allah.
Faɗin Allah (S.W.T): “Gyangyaɗi ba ya kama Shi, kuma barci ba ya kama Shi” yana nuni da cewa: Rashin barci shi ke nuna cikakkiyar rayuwa, da kuma tsayuwa a kan lamarin bayi.
Faɗin Allah (S.W.T): “Ba ma rarrabewa a tsakanin ɗaya daga cikin manzanninSa” Ya ƙunshi wani rukuni daga cikin rukunan Imani wanda shi ne: ‘Yin Imani da Mala’iku’.
Daga darasin da za mu ɗauka a faɗin Allah: “Mai Rahma, Mai Jin ƙai”: Akwai cewa: Kaɗaita Allah da AyyukanSa ya ginu ne a a kan……
Wanne nau’i ne daga cikin nau’ukan tauhudi Suratul Fatiha ta ƙunsa?