Gajerun kwasa-kwasai: Wasu kwasai-kwasai ne da ake ilimantar da musulmai abin da ya shafi Addini, inda muke ɗaukar wani abu daga cikin abubuwan da ya wajaba kowane musulmi ya sani, sannan a ƙarshen kwas ɗin duk wanda ya ci jarrabawa; za a ba shi takardar shaidar kammalawa.